Hudubar ranar Arafah - 1442-12-09

  • Doctor : Dr. Bandar Baleelah

Ranar "Arafah", A yayinda Alhazai suke haduwa domin Addu'a da neman kusanci zuwa ga Allah, a bisa mabanbantan al, adunsu da yarukansu, suna sauraren hudubah kwara daya, hudubar ranar Arafah. Don kwadayin Masarautar Saudiyya a bisa isarada huduba zuwa ga musulmi a dukkanin sassanin duniya, kuma yana daga cikin manyan ayyukan "Khadimul haramaini Assharifaini" na yin fassarar kai tsaye na hudubobin Masallatai biyu masu daraja, da hudubar ranar Arafah; gamammen jagorancin gudanarwa Masallaci mai alfarma da Masallacin Annabi sallallahu alaihi wasalam suna farin cikin gabatar da fassara ta kai tsaye na hudubar ranar Arafah a cikin yaruka guda goma..

Watching the sermons on the Day of Arafah for the previous years
Share stream