-
A Ranar Arafah, alhazai na taruwa don yin addu’a da kusantar Allah. Duk da bambancin al’adu da harsunansu, suna sauraron kuduba daya: Hudubar Arafah. A kokarin da Daular Saudiyya ke yi don isar da wannan huduba ga Musulmai a duk duniya, kuma a cikin Shirin Mai kula da Harami biyu don fassarar hudubobi kai tsaye, Hukumar kula da Harami da Masallacin Annabi na farin cikin sanar da cewa za ta watsa hudubar Arafah kai tsaye cikin harsuna ashirin.
Rubutaccen huduba
-