Huɗubar Arafa, daga Masallacin Namira a filin Arafa, 9 ga Zul-hijjah 1444A.H, wanda zai gabatar da ita shi ne: Babban Malami Sheikh Yusuf bin Muhammad bin Sa'id.

  • Doctor :

Rãnar Arafa, wurin da mahajjata suke taruwa domin addu'a da neman kusanci zuwa ga Allah, duk da bambance bambancen harsuna da saɓanin al'adu, suna sauraron huɗuba guda ɗaya, wato huɗubar ranar Arafa, saboda ƙwaɗayin Masarautar Saudiyya wurin ƙoƙarin isar da huɗubar zuwa ga Musulman duniya. Kuma a cikin shirin Hadimin Masallatai biyu masu alfarma na fassarar kai-tsaye na huɗubobin Masallatai biyu masu alfarma, da huɗubar ranar Arafa, Ma'aikatar da ke kula da al'amuran Masallacin Harami da Masallacin Ma'aiki na farin cikin gabatar muku da fassarar kai-tsaye na huɗubar ranar Arafa cikin harsuna ashirin…

Watching the sermons on the Day of Arafah for the previous years
Share stream